Karka damu da Komai

Yesu ya umarci mabiyansa kada su damu da komai, amma ya kamata su dogara da Allah. Dole masu bi su zama masu farin ciki

Read More